Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda ake fuskantar bacewar kayakin tarihi a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali bacewar gidaje da sauran muhimman kayakin tarihi a sassan Najeriya duk da kiraye-kirayen da ake yiwa mahukunta don alkinta irin wadannan kayaki.

Gidan dan Hausa, wani gidan tarihi a jihar Kano ta arewacin Najeriya.
Gidan dan Hausa, wani gidan tarihi a jihar Kano ta arewacin Najeriya. © nigerianarchitecture
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.