Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda 'yan mata ke sauya halittar lebensu don kara kyau a Kamaru

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali kan wata al'ada da mata kan yi a Kamaru wajen sauya halittar lebbansu zuwa bakake duk a yunkurin kawata kyawunsu, ayi saurare lafiya.

Mata kan kwata lebensu wajen sauya kalarsa duk dai a kokarin kara kyau.
Mata kan kwata lebensu wajen sauya kalarsa duk dai a kokarin kara kyau. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.