Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Rawar da sarakunan gargajiya ke takawa wajen samar da zaman lafiya

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa ya yi dubi kan rawar da sarakunan gargajiya kan taka cikin al'umma don samar da zaman lafiya mai dorewa, bugu da kari shirin wanda bisa al'ada a farkonsa kan tabo batun girke-girken gargajiya, a wannan karonma akwai zantawa da wata mai abincin siyarwa kamar yadda za ku ji a cikin shirin. Ayi saurare Lafiya.

A kowacce shekara akan samu asarar rayuka sanadiyyar rikicin kabilanci a sassan Najeriya.
A kowacce shekara akan samu asarar rayuka sanadiyyar rikicin kabilanci a sassan Najeriya. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.