Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Bikin bayar da Sandar girma ga Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Rukayya Abba Kabara a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda bayar da sandar girma ga Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero. 

Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayin karbar sandar girma.
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayin karbar sandar girma. © Buhari Sallau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.