'Yan gudun hijira a Nijar na cigaba da fadi tashin dogaro da kansu
A yau shirin zai duba yadda mata yan gudun hijira ke kokarin dogaro da kansu duk da irin taimakon da suke samu na abinci da sauran kayakin bukatu na rayuwa.
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Talla
Shirin ya leka jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar, inda akwai manyan sansanonin yan gudun hijira da suka hada da Dan Dajin Makau, Garin Kaka da Shadakwari masu dauke da ‘yan gudun hijira sama da dubu 12, yawancinsu mata da kananan yara, akasari masu mayar da hankali wajen sana’o’i da ayyukan hannua
Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Zainab ibrahim ta shirya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu