Isa ga babban shafi

EU da AFD sun tallafawa Jamhuriyar Nijar a kokarin farfado da bangaren Ilimi

A Jamhuriyar Nijar kungiyar tarayyar Turai da hukumar raya kasashe ta Faransa AFD sun tallafawa kasar da wasu kudade don taimakawa ga tayar da komadar ilimi a kasar. Bikin sanya hannun ya samu halartar ministan kudin Nijar Dr Ahmet Jidud da kuma jakadan kasar Faransa da ke aiki a nijar Syvain Itte. Wakilinmu Baro Arzika ya aiko da wannan rahoto. 

Wasu makarantu a jihar Zinder ta jamhuriyyar Nijar.
Wasu makarantu a jihar Zinder ta jamhuriyyar Nijar. © Niger Presidency
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.