Shirin fina-finai ya mayar da hankali akan kalubalen da masu shirya fim ke fuskanta tare makomar sana`r a Jamhuriyar Nijar, rashin tallafi daga masu ruwa da tsaki a fannin shirin fim na fuskantar tsaiko.