Isa ga babban shafi

Gwamnatin Zamfara ta musanta cewa 'yan bindiga sun yi garkuwa da masallata a Gusau

'Yan ta'adda a jihar Zamfara sun kai hari a unguwar Samaru da ke cikin birnin Gusau fadar gwamnatin jihar, tare da kashe wasu mutane da kuma garkuwa da wasu. 

Gwamnan Jihar Zamfara, Dr. Dauda Lawal Dare
Gwamnan Jihar Zamfara, Dr. Dauda Lawal Dare © The Guardian Nigeria
Talla

'Yan ta'addan sun yi garkuwa da masu sallar tahajjud ne amma gwamnatin jihar ta ce ba haka labarin yake ba. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Faruk Muhammad Yabo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.