Isa ga babban shafi
Tsadar Rayuwa a Borno

Mutane sun fara cin ganye a Maiduguri saboda yunwa

Sakamakon yadda aka shiga tsadar rayuwa a Najeriya, an samu wasu da suka fara cin ganye a matsayin abinci a jihar Borno da ke yankin aarewa maso gabashin Najeriya. Kazalika akwai mutanen da suka koma bin Masallatai suna bara domin samun abin da za su kai bakin salati.

Ana fama da matsin rayuwa a Najeriya
Ana fama da matsin rayuwa a Najeriya REUTERS - MOHAMED NURELDIN ABDALLAH
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Bilyaminu Yusuf daga birnin Maiduguri.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.