Isa ga babban shafi
Rahoto

Babu sulhu tsakaninmu da 'yan bindiga - Gwamnatin Sokoto

Gwamnatin Jihar Sokoto da ke Najeriya ta bi sahun takwarorinta na Katsina da Zamfara inda ta bayyana cewar daga yanzu babu wani sulhu da za ta yi da ƴan ta'adda masu kai hare-hare tare da kisan mutane babu gaira babu dalili. 

'Yan bindiga
'Yan bindiga © dailypost
Talla

Kazalika gwamnatin ta sanar da shirinta na daukar matasa dubu 1 da 500 domin gudanar da wani aikin tsaro na musamman a jihar.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Faruk Yabo daga Sokoto.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.