Isa ga babban shafi
Rahoto

Gwamnatin Zamfara ta dakatar da daukacin makarantu masu zaman kansu

Gwamnatin jihar Zamfara da ke Najeriya ta dakatar da lasisin dukkanin makarantu masu zaman kansu da ke jihar da manufar yin gyara ga harkokin gudanarwar makarantun da gwamnatin ta ce kusan rabinsu ba su cika ƙa'ida ba.  

Wasu azuzuwa a wata makarantar jihar Zamfara
Wasu azuzuwa a wata makarantar jihar Zamfara AP - Sunday Alamba
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Faruk Muhammad Yabo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.