Isa ga babban shafi

Tinubu ya bukaci manoma su gaggauta samarwa Najeriya mafita

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya yi ganawa ta musamman da kungiyoyin manoma, da kamfanonin samar da taki da sauran masu ruwa da tsaki a fannin samar da abinci.

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu. © REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

Zaman tattaunawar ya zo ne, biyo bayan sanya dokar ta-bacin da ya yi a kan shirin samar da abinci, inda ya bada umarnin da a gaggauta fito da abinci da ke rumbun ajiyar gwamnati domin raba wa al'uma. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Muhammad Kabir Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.