Isa ga babban shafi

NDLEA ta kama tulin wani nau'in abin shaka da ta haramta a Lagos da Imo

Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA a Najeriya sun kama sama da kilo dubu 64 na wani nau’in abin shaka na laughing gaz a tashar ruwan Apapa da ke birnin Legas da kuma jihar Imo tare da kama mutane uku da ake zargi.

Kwalaben sinadarin nitrous oxide da aka fi sani da 'laughing gas'.wanda mutane ke shaka
Kwalaben sinadarin nitrous oxide da aka fi sani da 'laughing gas'.wanda mutane ke shaka © AFP/Denis Charlet
Talla

Hukumar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da Daraktan Yada Labaranta, Femi Babafemi, ya fitar ranar Juma’a.

Kamen na zuwa ne kasa da mako guda bayan da shugaban hukumar kuma ta NDLEA, Birgediya Janar Mohamed Buba Marwa (mai ritaya) ya umurci daukacin rundunonin hukumar na fadin kasar da su fara dakile sha da fataucin sinadarin nitrous oxide ba bisa ka’ida ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.