Isa ga babban shafi

Gwamnatin Sokoto ta kaddamar da dokar kare 'yancin masu bukata ta musamman

Majalisar dokokin jihar Sokoto ta yi gyara tare da amincewa da dokar hana nuna wa masu lalura ta musamman banbanci a harkokin yau da kullum. 

Wasu masu bukata ta musamman yayin wani taro da aka shirya musu a wani yanki na Najeriya
Wasu masu bukata ta musamman yayin wani taro da aka shirya musu a wani yanki na Najeriya © Sokoto/Twitter
Talla

Daga cikin abubuwan da dokar ta tanada har da batun kafa hukumar kula da harkokinsu wadda su kadai za su tafiyar da ita. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Faruk Muhammad Yabo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.