Isa ga babban shafi

Cire tallafin mai ya jefa 'yan Najeriya cikin shakku

Kasa da sa'o'i 24 bayan sabuwar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu a tarayyar Najeriya ta sanar da janye tallafin man fetur sai gashi amfara samun mummunan layi a gidajen mai a kasar da kuma tashin Gauron zabi da farashin yayi.

Yadda mabukata ke neman mai a wani gidan mai da ke birnin Legas a kudancin Najeriya.
Yadda mabukata ke neman mai a wani gidan mai da ke birnin Legas a kudancin Najeriya. AFP PHOTO/PIUS UTOMI EKPEI
Talla

Manyan biranen kasar sun kasance babu zirga-zirgar ababen hawa, saboda cunkoson su a gidajeen mai.

Wannan mataki dai ya jefa al'ummar kasar cikin fargabar hauhawar farashin kayayyaki.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Abuja Mohammed Sani Abubakar.  

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.