Isa ga babban shafi

Yadda musulmi suka gudanar da bikin Sallah a Najeriya

Yau take ranar karamar sallah a kasashen musulmi da dama a fadin duniya, bayanda Musulmi suka  kwashe kwanaki 29 suna azumin watan Ramadan.

Hawan Sallah a jihar Bauchi da ke Arewacin Najeriya.
Hawan Sallah a jihar Bauchi da ke Arewacin Najeriya. AP - Sani Maikatanga
Talla

Sarakuna da sauran shugabannin al’umma kan jagoranci jama’a zuwa ibadar ta Sallar-Idi, sannan daga bisani a shiga sauran shagulgulan da ake yi a wannan lokaci.

Shiga alamarb sauti domin jin rahoton Ibrahim Mallam Goje, kan yadda aka gudanar da hawan Sallah a Najeriya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.