Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Al'ummar musulmi sun gudanar da bukukuwan sallah karama a sassan duniya

Wallafawa ranar:

Shirin na yau ya mayar da hankali ne kacokan, kan yadda al'ummar msulmi suka gudanar da bukuwan Sallah karama a sassan duniya, bayan kammala Azumin watan Ramadana mai alfarma.

Wasu 'yan Sudan yayin halartar Sallar Eid al-Firtr a Khartoum babban birnin kasar. Juma'a, 21 ga Afrilu, 2023.
Wasu 'yan Sudan yayin halartar Sallar Eid al-Firtr a Khartoum babban birnin kasar. Juma'a, 21 ga Afrilu, 2023. AP - Marwan Ali
Talla

Saudiyya da wasu kasashen musulmi sun tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a ranar Alhamis, bayan an kai Azumi na 29, sai dai duk da haka akwai wasu kasashen da suka ce Sallah za ta gudana ne a ranar Asabar, wato bayan sun kammala Azumi 30.

Najeriya, Hamhuriyar Nijar, Chadi da sauran su, na daga cikin kasashen Afirka, da ssuka gudanar da Idin karamar Sallah a ranar Juma'a, daidai da 21 ga watan Afriliun 2023.

Shiga alamar sauti, domin sauraron sakonnin masu sauraro cikin wannan shiri.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.