Isa ga babban shafi

Yadda wani bene ya rufta a unguwar masu kumbar susa a Lagos

Ana ci gaba da aikin lalubo mutum guda da ake zargin shine kadai, wanda ya makale a cikin burabuzan ginin bene mai hawa 7 da ake kan aikin sa da ya rushe a rukunin gidaje na Banana Island da ke unguwar Ikoyi a birnin Lagos da ke Najeriya. 

Ana yawan samun ruftawar gine-gine a birnin Lagos.
Ana yawan samun ruftawar gine-gine a birnin Lagos. REUTERS - NNEKA CHILE
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Khamis Saleh

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.