Isa ga babban shafi

'Yan bindiga sun yi garkuwa da daliban Jami'a mata 2 a Zamfara

Rundunar yan sanda ta jihar Zamfara ta tabbatar da kai hari da yin garkuwa da dalibai mata guda biyu da wasu yan ta'adda suka yi a jami'ar gwamnatin tarayya da ke a Gusau fadar gwamnatin jihar Zamfara. 

'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya
'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya © dailypost
Talla

Ya ta'adda sun yi garkuwa da daliban ne a mazaunin jami'ar da ke sabon gida. Faruk Mohammad Yabo ya aiko mana wannan rahoto. 

Domin sauraren cikakken shirin ku latsa alamar sauti........

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.