Isa ga babban shafi

Kotu ta sako Murja Ibrahim Kunya da Mai-Wushirya

Wata kotu a Kano ta sako Murja Ibrahim Kunya tare da Ashiru Idris Mai-Wushirya, bayan zaman gidan yari na sama da makonni biyu.

Tambarin Kotun Shari'ar Musulunci
Tambarin Kotun Shari'ar Musulunci © Daily Post
Talla

Sai dai kotun ta kafin ta sako su, ta ce Murja Kunya za ta yi sharar asibitin Murtala har tsawon makonni uku, sannan za ta dauki tsawon watanni shida tana ziyartar hukumar HISBAH.

Haka zalika kotun takuma ce, Mai-Wushirya, BBC, da kuma Sadik Shariff an umarce su da su yi sharar masallacin Murtala na tsawon makonni uku.

Rahotanni daga jihar Kanon na cewa, zauren malaman Kano ne ya gurfanar da matasan gaban kotu, bisa zarginsu da wallafa kalaman batsa a dandalin TikTok.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.