Isa ga babban shafi

An samu rarrabuwar kai kan kafa kwamitin yaki da ‘yan daba a Zamfara

Wasu ‘yan siyasa a jihar Zamfara da ke Najeriya sun koka akan abin da suka kira cin zarafin da ake yi musu da sunan kawar da ayyukan ‘yan bangar siyasa.

Gwaman jihar Zamfara Bello Matawalle
Gwaman jihar Zamfara Bello Matawalle © Zamfara State
Talla

Koken dai ya biyo bayan kama wasu ‘ya’yan jam’iyyar adawa ta PDP da kwamitin hana ayyukan bangar siyasa da gwamnatin jihar ta kafa ya yi.

Faruk Muhammad Yabo ya aiko mana wannan rahoton daga Sokoto, wanda za a iya saurara idan aka latsa alamar sautin da ke sama daga bangaren hagu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.