Isa ga babban shafi
Najeriya-'Yan bindiga

Yadda 'yan bindiga suka kona gawarwakin mutane a Kebbi

A Najeriya ‘yan ta'adda a jihar Zamfara sun kai hari a kauyen Dan-Kade da ke a tsakanin Karamar Hukumar Ribah ta jihar Kebbi da kuma Bukkuyum, inda shaidu suka tabbatar da cewa, an kashe mutane da dama, ciki kuwa har da soji da  ‘yan sanda da ke aikin sintiri a yankin. 'Yan ta'addan sun kuma kona gawarwakin mutanen da suka yi wa kisan gilla.

'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya
'Yan bindiga sun addabi jihar Zamfara ta Najeriya © dailypost
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Faruk Muhammad Yabo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.