Isa ga babban shafi

'Yan bindiga sun tilastawa mutane tserewa daga garuruwansu a Sokoto

A jihar Sokoto da ke Arewacin Najeriya, yanzu haka ayyukan 'yan ta'adda a wasu yankunan jihar sun tilasta wa ma’aikata kananan hukumomi da dama na jihar kaurace wa wuraren ayyukansu saboda fargabar kisa ko kuma yin garkuwa da su.

An kashe uku daga cikin maharan yayin da aka kama biyu daga cikin su.
An kashe uku daga cikin maharan yayin da aka kama biyu daga cikin su. © dailytrust
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Faruk Muhammad Yabo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.