Isa ga babban shafi

Najeriya: MDD tayi gargadi kan yawaitar bahaya a bainar jama'a

Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta gudanarb da wanin aikin wayar da kan jama'a game da muhimmancin daina bayan gida a fili, domin magance matsalolin da ke haddasa yaduwar cutuka a tsakanin al'umma.

Wani allo dake karin bayani kan shirin yaki da yin bahaya a fili a Jamhuriyar Nijar.
Wani allo dake karin bayani kan shirin yaki da yin bahaya a fili a Jamhuriyar Nijar. © UNICEF
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Faruk Muhammad Yabo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.