Isa ga babban shafi

Najeriya: 'Yan bindigar Zamfara sun fara yin kaura zuwa jihar Sokoto

Rahotanni daga wasu sassan jihar Sokoto da ke Najeriya na nuna cewa, wasu 'yan bindigar jihar Zamfara da ke fuskantar ruwan wuta daga sojojin sama na sauya sheka zuwa jihar.

Misali na 'yan bindiga.
Misali na 'yan bindiga. © Daily Trust
Talla

Binciken da sashen Hausa na RFI ya gudanar ya gano cewa 'yan ta'adda sun zagaye jihar da ayyukansu na ta'addanci.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Faruk Muhammad Yabo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.