Isa ga babban shafi

Zaben 2023: Mahukunta a Najeriya na ci gaba da wayar da kan jama'a

A yayin da zaben shekarar 2023 a Najeriya ke kara karatowa, masu ruwa da tsaki a jihar Kaduna sun gudanar da taruruka daban daban don wayar da kan al'ummar game da babban zaben da ke tafe.

Wasu masu kada kuri'u yayin zaben shugaban kasa Najeriya na 2015.
Wasu masu kada kuri'u yayin zaben shugaban kasa Najeriya na 2015. © AP
Talla

Wannan mataki an bullo da shi ne don ganin an yi zabe cikin kwanciyar hankali da lumana ba tare da an fuskanci tashi hankali ba, ganin a baya, jihar  ta sha fama da rikicin bayan zabe dake da nasanba kabilanci, da bangaranci da kuma addini.

Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton Aminu Sani Sado.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.