Isa ga babban shafi

Najeriya: INEC ta cire sunayen wadanda suka yi rijistar zabe ba bisa ka'ida ba

Hukumar zaben Najeriya tace ta share sunayen mutanan da suka yi rijistar katin zabe fiye da sau daya, da wadanda shekarunsu bai kai wanda aka gindaya ba, da ma na wadanda tsarin mulki bai amince su yi rijistar ba, domin tabbatar da an gudanar da sahihin zabe.

Shugaban hukumar shirya zaben Najeriya Farfesa Mahmud Yakubu
Shugaban hukumar shirya zaben Najeriya Farfesa Mahmud Yakubu © daily trust
Talla

Shugaban hukumar zaben, Farfesa Mahmoud Yakubu ne ya tabbatar da hakan a yayin da yake jawabi a wajen wani taro da aka shirya kan tabbatar da dimokradiyya, a birnin Washinton na kasar Amurka.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Muhammad Kabiru Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.