Isa ga babban shafi

Najeriya: Sakkwatawa na zargin gwamnati da handame hakkokinsu

Mazauna yankunan kananan hukumomin jihar Sokoto da ke Najeriya, na korafin rashin ganin ayyukan more rayuwa da suke zaton za a yi masu da nasu kason kudaden, da suke samu daga gwamnatin tarayya. 

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto da ke Najeriya
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto da ke Najeriya © punch
Talla

Binciken da sashen Hausa na RFI ya gudanar a wasu majalisun kananan Hukumumin jihar, ya nuna yadda hukumomin da abun ya shafa sun gaza tabuka komai na a zo a gani domin al’ummominsu.

Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Faruk Mohammad Yabo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.