Isa ga babban shafi

INEC za ta sake tsare-tsaren tunkarar zaben 2023 a Najeriya

Karuwar sansanonin 'yan gudun hijira a Najeriya ta sanya Hukumar Zaben kasar INEC fadin cewa, dole ta kara tanadi da gyara tsare-tsarenta, yadda zai taimaka  wa 'yan gudun hijira kada kuri’a a zabe mai zuwa.

Shugaban hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC, farfesa Mahmoud Yakubu.
Shugaban hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC, farfesa Mahmoud Yakubu. © The Guardian Nigeria
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Muhammed Sani Abubakar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.