Isa ga babban shafi
Najeriya-'Yan bindiga

Iyalan fasinjan jirgin Kaduna sun firgita da bidiyon da 'yan bindiga suka fitar

'Yan bindigar da suka sace fasinjin jirgin kasa a Najeriya sun sake sakin wani sabon bidiyo da ke nuna yadda su ke cin zarafi tare da dukan fasinjojin da ke tsare a hannunsu inda suka aike da barazanar tarwatsa kasar matukar ba a biya musu bukatunsu ba. Wakilinmu da ke Kaduna Aminu Sani Sado ya hada mana rahoto a kan halin da 'yan uwan wadannan mutane da aka yi garkuwa da su ke ciki bayan bullar wannan bidiyo.

Jirgin kasa da 'yan bindiga suka kai wa hari a watan Maris a kan hanyarsa daga Abuja zuwa Kaduna.
Jirgin kasa da 'yan bindiga suka kai wa hari a watan Maris a kan hanyarsa daga Abuja zuwa Kaduna. © Premium Times
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.