Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Yahuza Getso kan sako mutum na farko cikin fasinjan jirgin kasan Abuja

Wallafawa ranar:

Sakamakon sako mutum na farko daga cikin jerin fasinjojin da akayi garkuwa da su a harin da aka kai wa jirgin kasan da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna, a cikin wani faifan bidiyo da ‘yan bindigar suka fitar, suka ce ba sa sha’awar a biya su kudi, sai dai gwamnati ta biya musu bukatun da suke nema, duk da ya ke akwai rahotanni da ke nuna saida aka biya wasu kudi kafin sako shi. Dr Yahuza Getso masani a bangaren tsaro kuma kwararre wajen tattara bayanan sirri, ya yi mana sharhi game da wannan batu.

Wasu sojojin Najeriya da suka ziyarci wurin da aka kai harin
Wasu sojojin Najeriya da suka ziyarci wurin da aka kai harin © Nigeria Army
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.