Najeriya: Tsadar takin zamani zai iya haifar karancin abinci a kakar badi
Yayin da manoma a Najeriya da sauran sassan duniya ke ci gaba da gudanar da harkokin noman daminar bana, alamu na nuna cewa tashin gwauron zabin da farashin takin zamani ya yi, zai iya shafar yanayin samuwar abinci a kakar badi a Najeriya.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:59
Talla
Hakan dai ya biyo bayan yadda kananan manoma da dama suka rage girman gonakinsu ko suka jingine noman bana, saboda tsadar da takin zamanin ya yi.
Wakilinmu a Bauchi Ibrahim Malam Goje, ya hada mana wannan rahoton.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu