Isa ga babban shafi
Rahotanni

Rahoto kan damar da ɗalibai mata a Lagos suka samu ta sanya hijabi

A makon da ya gabata ne Kotun kolin Najeriya ta baiwa dalibai mata musulmi a jihar Legas damar sanya hijabi a makarantun gwamnati ba tare da wata tsangwama ko nuna musu wariya ba. Matakin da ke matsayin ci gaba kan mutunta hakkin addinai. Dangane da haka ne Zainab Ibrahim ta leka wasu makarantun birnin domin sanin halin da ake ciki.

Wau daliban maranta sanya da hijabi a birnin Kano dake Najeriya.
Wau daliban maranta sanya da hijabi a birnin Kano dake Najeriya. AP - Sunday Alamba
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.