Isa ga babban shafi
Najeriya-Ta'addanci

Boko Haram, ISWAP sun kashe mutane 16 a Borno da Yobe cikin sa'o'i 24

A cikin sa’o’i 24 da suka gabata, mayakan Boko Haram sun tsananta kai hare-hare a kan gararuwa da dama da ke jihohin Borno da Yobe da ke tarayyar Najeriya, inda bayanai ke nuni da cewa sun kashe mutane akalla 16 cikinsu kuwa har da jami’an tsaro.

Wasu daga cikin motocin da sojojin Najeriya suka kwato daga hannun mayakan Iswap
Wasu daga cikin motocin da sojojin Najeriya suka kwato daga hannun mayakan Iswap AUDU MARTE / AFP
Talla

Binciken da wakilinmu a Maiduguri Bilyamin Yusuf ya gudanar, na tabbatar da cewa maharan sun kuma yi awun gaba da mata da dama lokacin da suka kai wadannan hare-hare. Ga dai karin bayani a rahoton da ya aiko mana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.