Isa ga babban shafi
Najeriya-Maiduguri

Mayakan ISWAP sun harba makamin roka a Maiduguri gabanin ziyarar Buhari

Mayakan ISWAP sun harba wasu rokoki guda biyar cikin sassan birnin Maiduguri inda ake fargabar mutane 5 sun mutu wasu da dama kuma su ka jikkata a dai dai lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ke ziyarar aiki a jihar Borno. Sai dai hare haren rokokin ba su dakatar da ziyarar shugaban kasar ba inda ya zagaya wajen kaddamar da ayyuka daban daban da kuma ganawa da sojojin kasar. Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto akai.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. © Nigeria presidency
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.