Isa ga babban shafi

‘Yan gudun Hijira na ci gaba da kasancewa a cikin tsananin yunwa da fargaba

A yayin da ake ci gaba da gudanar da Azumin watan Ramadana, Dubban ‘yan gudun Hijira da suka makale a sansanonin ‘yan gudun Hijira a sassa daban daban na wuraren da ake fama da matsaloli na ci gaba da kasancewa a cikin tsananin Yunwa da fargaba.Faruk Muhammad Yabo, ya duba mana yadda al’amarin yake a yankin Arewa maso yammacin Najeria ga kuma Rahotonsa. 

Yan gudun hijira na fama da yunwa a sassanin da aka girke su
Yan gudun hijira na fama da yunwa a sassanin da aka girke su AFP / Stéphanie AGLIETTI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.