Isa ga babban shafi
Najeriya-EndSARS

An sake bude hanyar Lekki bayan zargin kisan fararen hula a zanga-zangar EndSARS

Yau Juma’a gwamnatin Legas ta sake bude hanyar Lekki Toll Gate, inda kusan shekaru biyu baya aka rufe, saboda zanga-zangar End SARS da ta rikide zuwa tashin hankali, musamma a birnin na Legas da ke tarayyar Najeriya. Nura Ado Suleiman ya ziyarci hanyar da Lekki ga kuma rahotonsa.

Lekki Toll Gate, matattarar zanga-zangar EndSARS a jihar Lagos ta Najeriya.
Lekki Toll Gate, matattarar zanga-zangar EndSARS a jihar Lagos ta Najeriya. AFP/File
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.