Isa ga babban shafi
Borno-'Yan gudun hijira

Borno: 'Yan gudun hijira sun rasa matsugunai sakamakon gobara a sansanoninsu

A Najeriya, dubban mutane ne suka rasa matsugununsu a wasu sansanonin ‘yan gudun hijira da ke jihar Borno sakamakon wata gobara da ta shi a sasanonin, kuma yanzu haka wasu su na rayuwa ne a filin Allah ta’ala.Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto a kai.

Wasu daga cikin 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu
Wasu daga cikin 'yan gudun hijirar da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu today.ng
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.