Isa ga babban shafi
Najeriya-Lantarki

Karancin lantarki ya durkusar da hada-hadar kasuwanci a Abuja

Jama`a na fuskantar mummunan karancin wutan lantarki a tarayyar Najeriya,lamarin da kusan ya na neman durkusar da hada-hadar kasuwanci musamman ma na kanana da matsakaitan sana`o'i. Ga wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar dauke da rahoto.

Karancin lantarkin ya durkusar da sassan da suka dogara da shi wajen tafiyar da harkokinsu.
Karancin lantarkin ya durkusar da sassan da suka dogara da shi wajen tafiyar da harkokinsu. AFP - LEO RAMIREZ
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.