Isa ga babban shafi
Najeriya-UNICEF

UNICEF ya bukaci daina amfani da kananan yara wajen yakar Boko Haram

Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya bayyana matukar damuwa kan yadda ake amfani da yara a fagen yakin rikicin Boko Haram a tarayyar Najeriya. Hukumar ta Unicef ta bayyana yadda kungiyoyin mayaka ke ci gaba da saka yara cikin ayukan soji a yanki. Daga Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto a kai.

UNICEF ta jima tana zargin jami'an tsaron da ke yaki da Boko Haram da amfani da kananan yara musamman a arewa maso gabashin Najeriya.
UNICEF ta jima tana zargin jami'an tsaron da ke yaki da Boko Haram da amfani da kananan yara musamman a arewa maso gabashin Najeriya. BOUREIMA HAMA / AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.