Isa ga babban shafi
Yobe-Najeriya

Yadda jihar Yobe ta janye haramcin hawan babur bayan shekaru 10

Bayan kwashe tsawon shekaru 10 da haramta hawan babura a duk fadin jihar saboda matsalar rashin tsaro, daga karshen dai gwamnatin jihar Yobe ta sanar da dage wannan haramci a cikin makon da ya gabata.Bayan sanar da cire haramcin ne Wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya ziyarci wasu daga cikin kananan hukumomin jihar ta Yobe, inda ya yi dubi a game da yadda jama’ar jihar suka karbi wannan mataki, ga kuma rahotonsa.

Wasu masu sana'ar baburan Okada a Najeriya.
Wasu masu sana'ar baburan Okada a Najeriya. AFP Photo/PIUS UTOMI EKPEI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.