Isa ga babban shafi
Najeriya - Kano

Yadda yajin aikin 'yan Daidaita Sahu ya shafi al'amuran yau da kullum a Kano

Al’ummar birnin Kano da ke Najeriya sun wayi garin ranar Litinin da yajin aikin masu tukin Babura masu kafa uku, al’amarin da ya tilasta wa mutane da dama taka sayyadarsu zuwa wuraren neman abinci, yajin aikin da ya samo asali sanadiyyar da wani sabon tsarin sabunta rejista da gwamnatin jihar ta Kano ta bullo.

Masu sufurin babura masu kafa uku na a Daidaita Sahu a jihar Kano.
Masu sufurin babura masu kafa uku na a Daidaita Sahu a jihar Kano. © REUTERS/Luc Gnago
Talla

Daga Kano ga rahoton Abubakar AbdulKadir Dangambo.

02:59

Rahoto kan yajin aikin matuka babura masu kafa uku a jihar Kano

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.