Kaduna - Birnin Gwari
'Yan bindiga sun sake tare hanyar Birnin Gwari
Matafiyan da ke bin hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari a Najeriya na cikin halin fargaba da tsoro, sakamakon yawaitar hare haren ‘'an bindiga akan babbar hanyar inda ko a ranar Alhamis 23 ga watan Disamba, sai da 'yan bindigar suka sake tare hanyar bayan kwashe mutane da dama a ranar Laraba.
Wallafawa ranar:
Talla
Wakilinmu daga Kaduna Aminu Sani Sado ya aiko mana da rahoto akai.
Rahoto kan yadda 'yan bindiga suka sake tare hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu