Isa ga babban shafi
Najeriya-Sokoto

Sokoto ta yi umarnin kame mawakin da ya rerewa jagoran 'yan bindiga waka

Gwamnan jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya Aminu Waziri Tambuwal ya bayar da umarnin kame wani mawaki da ya rerawa shugaban 'yan bindigar da suka addabi jama’a a yankin wato Bello Turji waka. To sai dai wasu bayannai na cewa, waƙar ta fi shekaru biyu da rerawa, amma ba ta bayyana a kafafen sada zumunta na zamani ba sai a wannan lokaci, yayinda wanda ya rera waƙar ya ɓata kwanaki uku bayan rera ta. Daga Sokoto ga karin bayani daga Faruk Mohammad Yabo. 

Yan bingida sun tashi kauyuka 70 a Sokoto.
Yan bingida sun tashi kauyuka 70 a Sokoto. Jakarta Globe
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.