Isa ga babban shafi
Najeriya - Dabbobi

Rahoto kan taron fadakarwa dangane da mutunta dabbobi

A Najeriya, karon farko masana da kwararru kan kare hakkin dabbobi da cin zalinsu, na gudanar da wani babban taro domin sake duba dokokin da ke fadakarwa ko  hukunta wadanda ke cin zarafin dabbobi a kasar. Kare muradun dabbobi dai na ci gaba da karbuwa tsakanin kasa da kasa, a wani mataki na kyautata dangantakarsu da dan Adam a doron kasa. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron rahotan Shehu Saulawa daga Bauchin Najeriya.

Wasu kyanwa a Koriya da Kudu
Wasu kyanwa a Koriya da Kudu Etienne TORBEY AFP/File
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.