Isa ga babban shafi
Najeriya-Omicron

Najeriya ta musanta samun masu dauke da Omicron bayan ikirarin Canada

Hukumomin Najeriya sun ce har ya zuwa wannan lokaci babu wani mutum da bincike ya nuna cewar ya kamu da sabon nau’in cutar korona da ake kira Omicron, wanda ya tayar da hankalin duniya. Wannan na zuwa ne a dai dai lokacin da kasar Canada ta sanar da samun wasu matafiya biyu daga Najeriya dauke da cutar. Muhammad Kabir Yusuf na dauke da rahoto akai.

Nau'in corona na Omicron na ci gaba da yaduwa a sassan Duniya.
Nau'in corona na Omicron na ci gaba da yaduwa a sassan Duniya. © DADO RUVIC / REUTERS
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.