Isa ga babban shafi
Najeriya - Abuja

Buhari ya sake baiwa jami'an tsaro umarnin kawo karshen matsalar tsaro

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya umarci jami’an tsaron kasar da su kawo karshen barazanar ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane a hanyar Abuja zuwa Kaduna, da ma sauran matsalolin tsaron da ake fuskanta a sassan kasar.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Audu Marte AFP
Talla

Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ne ya sanar da hakan a ranar Alhamis din da ta gabata a karshen taron kwamitin tsaron Najeriya, wanda ya gudana a karkashin jagorancin shugaba Buhari a Abuja.

Daga birnin na Abuja ne kuma wakilinmu, Muhammadu Kabiru Yusuf ya aiko mana da rahoto.

01:31

Rahoton kan taron kwamitin tsaron Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.