Isa ga babban shafi
Najeriya-Makamai

Najeriya ta gano yadda makwabtan kasar ke shigar mata da Makamai

Rundunonin Sojan Najeriya sun ce sun bankado yadda ake sayar da bindigogin da ake fasakwarinsu zuwa cikin kasar daga makwabtan Kasar, inda ake sayar da bindiga daya akan kudi dalar Amurka 20 zuwa 30, wato kimanin Naira dubu 10 zuwa dubu 15.Lamarin da suka ce dole ne sai Najeriya ta katange kan iyakokinta, kafin shawo kan matsalar yaduwar kanana makamai a cikin kasar. Daga Abuja, ga rahoton Muhammad Kabir Yusuf.

Sojojin Najeriya dake yakar kungiyar Boko Haram
Sojojin Najeriya dake yakar kungiyar Boko Haram AFP PHOTO/SUNDAY AGHAEZE
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.