Isa ga babban shafi
Najeriya

An samu korafe-korafen cin zarafin mata dubu 130 a Najeriya a watanni 15

Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta Najeriya ta ce ta samu korafe-korafen cin zarafin Mata har sau 139,780 a cikin watanni 15 da suka gabata a Kasar, matsalar da ta ce a har kullum ba ta raguwa illa ma karuwa da take a kai-akai.

Wasu mata a jihar Borno na arewacin Najeriya.
Wasu mata a jihar Borno na arewacin Najeriya. AFP PHOTO/STRINGER
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.