Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Farfesa Muhammad Kabir Isa kan kubutar daliban Kankara daga hannun 'yan bindiga

Wallafawa ranar:

Bayan mako guda, yau daliban makarantar sakandaren garin Kankara dake jihar Katsina sama da 300 da aka kubutar daga hannun 'yan bindiga suka sace suka isa garin Katsina, inda ake duba lafiyarsu, kafin mikasu ga iyayensu.

Daliban makarantar sakandaren Kankara bayan kubuta daga hannun 'yan bindiga
Daliban makarantar sakandaren Kankara bayan kubuta daga hannun 'yan bindiga RFI Hausa / Abdullahi Tanko
Talla

Wannan dai ba shi ne karo na farko da ake samun irin wannan matsala ba, ganin yadda aka fuskanci irin wannan al'amari a garuruwan Chibok da Dapchi dake jihohin Borno da kuma Yobe.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Muhammad Kabir Isa na jami'ar Ahmadu Beloo dake bincike kan ayyukan 'yan ta'adda.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.